Sports Betting

Trending

random

Manya Manyan Labaran Ranar Laraba 29 Ga Watan Yuli

Naij.com ta tattara maku labarai masu kyatarwa da ban mamaki wadanda suka faru a ranar Laraba 29 ga watan Yuli. Ku duba domin ku same su.

1. Amurka taba shugaba Buhari sunayen mutanen da sukayi saci mai, abun zaya baka mamaki. Daya daga cikin wanda yake cikin tawagar shugaban kasa zuwan da yayi Amurka ya bayyana cewa Amurka ta ba Buhari jerin sunayen wadan suka saci Man Najeriya. Shi kanshi Buhari abun ya bashi mamaki.

2. El rufai ya bada sunayen kwamishinoni 13. Gwamnar Elrufai ya rubuta wasiga zuwaga Aminu Shazali Wanda shine Kakain majalisar Kaduna in da ya bukace yan majalisar da su yarda ya nada kwamishinoni 13.

3. Shugaba Buhari ya isa Yaounde, Kamaru. Shugaba Buhari ya samu isa Yaounde babban birnin Kamaru a ranar 29 ga watan Yuli. A can din dai zasu tattauna da shugaba Paul Biya.

4. Sojin sama sun kama Mai da za kaima yan Boko Haram. So jin sama ta Najeriya (NAF) ta bayyana cewa ta kama Mai da akayi Niyar za’a kaima yan Boko Haram a bakin bodar Najeriya da Kamaru.

5. Shugaba Buhari yayi magana akan rasa Bakasi da Najeriya tayj. Yace: “Tunda aka bar abun yaje kotu Kuma muka fadi Shari’ar, ya zama dole mu girmama hukuncin kotu.”

6. Yadda Mariganyi Yar’adua ya hana Dangote sayen matatun Mai – Obasanjo. Obasanjo yace matsama tsohon shugaban kasa mariganyi Yar’adua akayi ya fasa saida ma Dangote matatun mai bayan da sbi Obasonjon ya gama yarje Mashi ya saya kafin ya sauka Daga mulki a shekara ta 2007.

7.  Shugaba Bubari ya yabi Fasto Mbaka. Shugaba Bubari ya yabi Fasto Mbaka na Adoration center, inda yace  mutum ne wanda baya tsoron ya fadi gaskiya.

8.  Shugaba Bubari ya shirya shi ma za’a bincike shi – Okorie. Honarabul dan majalisa Linus Okorie ya bukaci shugaba Buhari da yayi adalci wajen bincikar tsohon shugaban Kasa Jonathan.

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post Manya Manyan Labaran Ranar Laraba 29 Ga Watan Yuli appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Manya Manyan Labaran Ranar Laraba 29 Ga Watan Yuli Reviewed by Olusola Bodunde on 07:12 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.