Sports Betting

Trending

random

Bam Ya Tashi A Sansanin Yan Gudun Hijira

Bam ya tashi a sansanin yan gudun hijira dake Malkohi, a Yola. Sama da Yara 7 na suka rasa rayukan su.

bomb idp ii

Sansanin yan gudun hijira bam ya tashi a Yola

A cewar ma’aikatan yan gudun hijira, bam din ya tashi a inda ake aje kaya a cikin sansanin. Wasu dai na ganin cewa wadanda suka rasa rayukan su ma sun fi yadda aka fada.

Wani ma’aikacin hukumar ta gaggawa (NEMA) ya bayyana cewa wadanda suka ji rauni a harin Bam din an kaisu asibiti.

Yace: “Wadanda suka kawo wannan harin Bam din sunyi haka domin su karya zuciyoyin mutane. Ba zamu karaye ba. Zamuyi nasara akan yan ta’adda.”

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post Bam Ya Tashi A Sansanin Yan Gudun Hijira appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Bam Ya Tashi A Sansanin Yan Gudun Hijira Reviewed by Olusola Bodunde on 07:03 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.