Sports Betting

Trending

random

Ban Fadi Ba – El Rufai

Gwamna Nasir El Rufai na Jihar Kaduna, ya musanta rahotu cewa ya suma. Ya suma ne saboda gajiya wadda ta taru akan shi tunda aka rantsar da shi Gwamnan a watanni 3 da suka wuce. Wasu na ganin cewa rauhanai ne suka taba shi.

A Alhamis 10, ga watan Satumba, gwamnan ya masanta  jita-jitar. Yace yana da karfi da lafiya sosai.

A Alhamis, Gwamnan ya karba yan kungiyoyin ma’aikatar kasa na Nigeria Labour Congress (NLC) da Trade Union Congress (TUC) a gidan Sir Kashim Ibrahim. Jaridar Punch ta ruwaito.

El Rufai yayi jawabi ga yan jarida akan cewa sauran kadan daya mutu shi wanda mutane akan cewa wasu naso su lahanta shi. Ya bayyana cewa lafiyar shi lau kuma, Kaduna na samun cigaba. Yace kuma ya tabbatar yana kula da ma’aikatan karkashin shi. Yace kaddarorin jihar suna nan daram.

Gwamnan yace: “Ku ce El Rufai ya suma kuma ya mutu, amma gani nan. Inna da rai. Mataimakin na yana nan. Yana da rai. Zamu cigaba da aiyuka masu kyau muna nan tare da mutanen jihar Kaduna. A mako da ya wuce, mataimakin na ya sanar da cewa mun samu Naira Biliyan 24 an dawo dasu daga iri-irin akawunt a jihar domin akawunt guda da Muke yin amfani dashi yanzu.”

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post Ban Fadi Ba – El Rufai appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Ban Fadi Ba – El Rufai Reviewed by Olusola Bodunde on 08:13 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.