Sports Betting

Trending

random

De Gea Ya Samu Kwamtiragin Shekara 4 Da Manchester

Dan wasa mai tsaron raga na Manchester United, David De Gea ya watsa ma Real Madrid kasa a ido inda ya sake sama kwamtiragin shekara 4 da Manchester United hannu.

An karama De Gea har tsawon shekra 1 a cikin sabon kwamtiragin. David De Gea yazo Manchester ne daga Atletico Madrid a shekarar 2011. Ya tsan samu tsaiko a farkon zuwan shi amma yanzu ya murmuje inda ya dauki kambin Dan wasan daya fice fice a Manchester United har sau 2.

Dan wasan mai shekaru 24 a duniya wanda dan asalin Spain ne ya bayyana cewa:

“Ina murna dana sake samun kwantiragi da Manchester United. Ina matukar jin dadin wasa da wannan babbar kungiyar. Manchester United babbar kungiya ce, kuma Old Trafford waje ne inda zani cigaba da habbaka baiwa ta.

“Zani maida duk wasu kalubale dana samu baya domin in taimaka ma abokan wasa na don mu ci nasara.”

Louis Van Gaal ya yaba ma dan wasankuma ya bayyana cewa nasarar da Manchester ta samu a yan shekaru nan saboda shine. Ya nuna jin dadin shi inda ya kira De Gea, “babban mai tsaron raga na duniya.”

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post De Gea Ya Samu Kwamtiragin Shekara 4 Da Manchester appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


De Gea Ya Samu Kwamtiragin Shekara 4 Da Manchester Reviewed by Olusola Bodunde on 08:13 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.