Sports Betting

Trending

random

Akan Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa: Shugabannin Inyamirai Sun Gargadi Buhari

Wata kungiyar na manyan manyan shugabannin Inyamirai mai suna Igbo Leaders of Thought tace wanda Shugaba Muhammadu Buhari yake yi karfin shi dukka da yaki da cin hanci da rashawa. Akan wannan ya manta da gyra sauran abubuwa masu amfani. Kungiyar din, tana da dattijai da yawa.

buhari in igbo attire

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari a rigan da hulan Inyamirai

Farfesa Ben Nwabuwze shine ya kai ganawan kungiyar a jihar Enugu. A ganawan, sun tattauna iri-irin magana kan kasar Najeriya.

Jaridar The Punch ta ruwaito wanda Nwabueze yayi magana na kungiyar. Yace wanda yaki da cin hanci da rashawa, bashi ne abun na farkon Najeriya ba kamar yadda jahilci da talauci da sauran abubuwa, wadanda suna da amfani.

Nwabueze yace:

“Kowa yana da tunanin wanda abun muke son, shine yaki da cin hanci da rashawa. Toh! Yana da amfani. Amma bashi ne matsalan mu na farko.

“Akwai sauran abubuwan wanda suna da amfani yafi cin hanci da rashawa. Muna da tambaya kan jahilci, tambaya kan talauci, tambaya kan rashin tsaro.

“Kamar yadda yaki da cin hanci da rashawa yana da amfani, muna da ra’ayi wanda akwai sauran abubuwa sun yafi cin hanci da rashawa. Wani abun shine mun kira, tambayan kasan.”

Sannan kuma yace:

“Tambayan kasa shine matsalan da canji Najeriya zuwa kasa. Najeriya ba kasa bane. Jihar ne. Mun duk muna cikin jihar. Amma muna ruda kanmu kullum da tunanin da su yi kala hoto wanda muna kasa. Amma ba muke ba.

The post Akan Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa: Shugabannin Inyamirai Sun Gargadi Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Akan Yaki Da Cin Hanci Da Rashawa: Shugabannin Inyamirai Sun Gargadi Buhari Reviewed by Olusola Bodunde on 05:38 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.