HOTUNA: Shugaba Buhari Na Ziyarci Jihar Kebbi
A halin yanzu, Shugaba Muhammadu ya isa jihar Kebbi. Yana jihar akan bude aikin gona na lokacin shekarar busasshe
Wani jami’i mai hudda da jama’a na shugaban kasa, Femi Adesina ya bayyana haka a shafin Twitter shi. Yace wanda shugaban Najeriya ya sauko a jihar Kebbi.
Shugaban Najeriya yake gaisa mutane a bakin kofar jirgin samar shugaban kasa akan ziyarar shi zuwa jihar Kebbi
Mutane jihar Kebbi wanda suka jira da Shugaba Muhammadu Buhari
Yan jihar Kebbi suka farin ciki musamman a kauyuka inda shugaba Buhari zai bude aikin gona na lokacin shekarar busasshe.
Yan gari suna da yawa
The post HOTUNA: Shugaba Buhari Na Ziyarci Jihar Kebbi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us