Sports Betting

Trending

random

Kotu Ta Soke Zaben Wani Dan Majalisar PDP

Wani dan majalisa mai suna Effiong Bassey na jihar Akwai Ibom, wanda shine mataimakin kakakin Majalisar jihar, ya rasa kujerar sa sanadiyyar soke zaben shi da wata kotu tayi a Abuja a ranar 22 ga watan Disamba 2015.

Kotun kuma ya bada umurni a sake gudanar da Zabe a cikin kwanaki 90. Bassey na jamiyyar PDP, an bayyana Shi a matsayin wakilin Oron/Udong a ranar 11 ga watan Afrilla.
Bayan Haka me Victor Oron na Jam’iyyar APC ya tafi kotu inda ya kalubalanci zaben Bassey a matsayin wakilin kananan hukumomin.
Amma bayan sauraron karar, shugaban kotun zaben wadda ke kunshe da mutane ukku wanda ke samun jagoranci daga Mai shari’a Mashood Oredola-Abdurrahman Ta bayyana cewa zaben bai yi ba kuma ya soke Shi.
Wannan na zuwa ne mako daya bayan da kotu ta soke zaben wani dan majalisar JIhar Aniekan Uko.

The post Kotu Ta Soke Zaben Wani Dan Majalisar PDP appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Kotu Ta Soke Zaben Wani Dan Majalisar PDP Reviewed by Olusola Bodunde on 08:21 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.