Shugaban Buhari Da Atiku Sun Halarci Taron Fitar Da Littafin Onu
Shugaba Muhammadu Buhari ya halarci a taron fitar littafin Ministar Kimayya da Fasaha, Dacta Ogbonna Onu a jiya Litinin 7, ga watan Disamba.
Shugaba Muhammadu Buhari a taron fitar da littafin Minista Ogbonnaya Onu
Shugaban kasan Najeriya Muhammadu Buhari, tare da tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Atiku Abubakar, sun halarci taron fitar da littafi wand Minista Kimiyya da Fasaha, Dacta Ogbonna Onu yayi a dakin taro na Umar Musa Yar’adua dake Abuja.
Mai ba Shugaban kasa shawara akan hudda da jama’a, Femi Adesina shi kuma yana can.
The post Shugaban Buhari Da Atiku Sun Halarci Taron Fitar Da Littafin Onu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us