Jihar Kogi Zata Girmama Mariganyi Audu
Gwamnatin jihar Kogi ta shirya sanya ma wani gini sunan mariganyi Abubakar Audu na APC domin ta girmamam shi a matsayin shi na zababben gwamnan jihar bayan dawowar Damakaradiyya.
Tsohon gwamnan jihar Kogi da dan takarar jam’iyyar APC, Dan Abubakar Audu
Gwamnan Jihar na yanzu Capt Idris Wada ne ya bayyana haka inda yake bayyana cewa nan bada dadewa ba za’a fadi ginin.
Sannan kuma ya bayyana cewa a ranar 27 ga watan Janairu 2026 za’ayi bikin sanya sunan. Idan za’a iya tunawa, Audu ya rasu ne a ranar 23 ga watan Nuwamba na 2015 a lokacin da ake kirga kuri’u bayan da yake gaban Wada na PDP.
The post Jihar Kogi Zata Girmama Mariganyi Audu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us