Manyan Labarai Guda 10 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Alhamis
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis 14 ga watan Junairu. Ku duba domin ku same su.
1. Wani Mutum Mai Yaya 800
A jiya ne labarin wani mutum mai yaya 800 ya fita. Inda yake so yafi kowa yawan yaya a duniya.
2. Buhari Ya Gana Da Iyayen Yan Matan Chibok
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gana da iyayen yan matan Chibok a jiya. Naij.com ta dauko rahoton.
3. Kasafin Kudin Da Buhari Ya Kai Irin Na Jonathan Ne – Gwamnan CBN
Wani tsihon gwamnan babban bankin Najeriya ya bayyana cewa kasafin kudin 2016 irin na Jonathan ne
4. Wani Mutum Ya Kashe Mace Mai Ciki
A jiya ne aka kama wani mutum wani muyum a jihar Akwa Ibom bayan ya kashe wata mai ciki dan yayi tsafi da jaririn.
5. Magoya Bayan Biafra Zasu Zo Abuja Magoya bayan Biafra zasu zo Abuja fomin su saurari cigaba da karar Nnamdi Kanu
6. An Gurfanar Da Wani Mutum Kotu Saboda N90,000
An gurfanar da wani mutum kotu bayan daya saci kufin wata katuwa har N90,000
7. Buhari Bai Amso Kasafin Kudi Ba – Fadar Shugaban Kasa
Fadar shugaban kasa ta bayyana cewa shugaban Buhari ne kawai yake sa ikon amso kasafin kudi bayan da yaje gaban majalisa. Kuma bai yi hakan ba.
8. Fasto Ya Bayyana Cewa Za’a Kafa Biafra
Fasto Amaechi Agbu na cocin Bethel House of God ya bayyana cewa idan aka cigaba da tsare Kanu to tabbas za’a kafa Biafra.
9. Shugaban Alkalai Ta Bata Da Buhari
Wani rahoto na nuna cewa shugaban alkalan Najeriya ya bata da Shugaba Muhammadu Buhari saboda saba ma kotu da yake yi
10. Lauyan Metuh Ya Maganta Akan Tsare Metuh Da Akeyi
Lauyan Olisa Metuh ya maganta akan cigaba da tsare Olisa metuh da hukumar EFCC take yi.
The post Manyan Labarai Guda 10 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Alhamis appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us