Sojin Sama Ta Zage Tammara
Sojin sama ta zage tammara inda take shirin kafa wata runduna domin tabbatar da murkushe yan boko harambda duk masu kawo ma Najeriya barazana.
Shugaban sojin sama Abubakar Saddique nebya bayyana hakan inda yake magana a Kwalejin tsaro ta kasa a jiya a Abuja. Yace: “Zamu gyara helicopter group 305 da kuma 89 helicopter combat uniy. Sannan kuma zamu kafa 95 combat unit a Bauchi.”
Sojin Sama a kasar Najeriya
Hafsin sojin saman ya bayyana cewa ada sojin sama na fuskantar kalubale na rashin isassun makamai, amma yanzu Shugaban kasa Muhammadu Buhari na iya bakin kokarin shi domin tabbatar da cewa sojjn ta cigaba.
The post Sojin Sama Ta Zage Tammara appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us