Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis 18 ga watan Fabrairu. Ku duba domin ku same su.
1. Ngige ya musanta cewa ya suma
Ministan kwadago mai suna Sanata Chris Ngige ya musanta cewa ya fadi.
2. Mijina ya kwana da mai aiki a ranar auren mu – Amarya
Bayan da muka gana fula abunda ya kamata a Coci, sai sai haka ya faru.
3. Faduwar Ngige ta raba yan Najeriya Wasu na ganin cewa dagaske ya fadi, wasu kuma na ganin ba gaskiya bane. Wasu sjnbtaya shi addu’a.
4. Lauyoyi na goyon bayan Buhari
Wasu lauyoyi na shirin yin zanga zanga domin nuna gouon baya ga gwamnatin Buhari.
5. Bello ya ziyarci Buhari
Gwamnan jihar Kogi Bello ya ziyarci shugaba Buhari a fadar shugaban kasa.
6. Wani mutum ya kashe abokin shi Bayan zargin da yake yi mashi cewa yana mu’amala da matar shi, sai kawaibya kashe shi.
7. soji sun kashe yan Boko Haram, sun kubutar da 172
Sojojin Najeriya na Dibishan ta 7 sun kashe wasu yan Boko Haram inda suka kubutar da mutane 172.
8. Kisan Zariya: Igbo sun jajanta ma Yan Shia
Sunyi zanga zanga inda suka nuna goyon bayan su a gare su.
9. Ku kawo hujja cewa Modu Sheriff na goya ma Boko Haram Baya – PDP
PDP ga kalubalanci mutane masu zafgin Modu sheriff da goya ma Boko Haram baya.
10. Rikici tsakanin magoya bayan PDP da APC ya kashe mutane 24
Kimanin mutane 24 ne suka rasa rayukan su bayan da magoya bayan PDP da APC sukayi fada.
The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Alhamis appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us