Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Litinin
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar litinin 30 ga watan Maris. Ku duba domin ku samu wadannan manyan labaran.
Mnayna labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Litinin
1. Dan gwagwarmaya Braithwaite ya mutu
Tsohon dan gwagwarmaya, lauya, dan siyasa kuma tsohon dan takarar shugaban kasa a jam’iyya mafi dadewa a Njaeriya NAD, Tunji Braithwaite ya mutu da shekaru 82
2. Rahotanni sun musunta cewa mataimakin Elrufai ya mare shi
Kwanakin baya rahotanni sun nuna cewa mataimakin Elrufai, Bala Bantex ya rama marin dayayi mashi. Mataimakin ya musanta hakan.
3. An kashe wani musulmi saboda ya yi murnar Easter
Asad dan shekara 40 daga garin Rabwah, kasar Pakistan an kashe si saboda ya taya kirista murnar Easter
4. Yan Biafra zasu cigaba da zanga-zanga
Sun ba shugaban kasa Buhari gargadi akan cewa idan bai saki Nnamdi Kanu ba zasu cigaba da yi mashi zanga zanga
5. Soji sunyi alkawarin bada Naira Miliyan 1 ga wanda ya bada bayani kan Kanar Inusa
Bayan da aka sace shi, hukumar soji ta sha alwashin bada Naira Miliyan 1 ga wanda ya bada bayani domin ceto shi.
6. Gwamna Fayose ya yabi Buhari
Saboda Buhari ya bada hakuri akan rashin Mai, gwamna fayose ya yabe shi inda ya nemi shugaban kasan ya kawo karshen matsalar Man.
7. Za’a iya bincikar Jonathan – Kwamitin Buhari
Kungiyar tsaffin ministocin Jonathan na PDP sun bayyana cewa baza a iya cincikar Jonathan ba tunda ba’a kama kudade a akawunt din shi ba. Kwamitin shugaba Buhari ya musanta hakan.
8. Manyan Maganganun da zasu bayyana maka matsayin da Najeriya take ciki
Naij.com ta tattara manya manyan maganganu guda 20 da zasu bayyana maka matsayin da Najeriya take ciki.
9. Jonanthan bai damu da yan matan Chibok ba lokacin da yake kan mulki – Gwamna Shattima
Sai bayan kwanaki 19 da sace su sannan ya maganta akan sace su, inji gwamna Shattima. Ya bayyana haka ne a lokacin da Obasanjo ya ziyarci Jihar domin kwamaki 2 a asibitin jami’ar Maiduguri.
10. A lokacin tsufa, jima’i na gyra jiki – Bincike
Ga tsofaffi wadan suka tsofa sosai, saduwa na gyra masu yanayin jiki inji wani sabon bincike.
The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Litinin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us