Sports Betting

Trending

random

Shugaba Buhari mutum mai kyau ne, yana yi ya fi kyau – Dan majalisar jam’iyyar PDP

– Wani dan majalisar jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), mai suna Honarabul Hakeem Sokunle, ya bayyana wanda, kasar Najeriya take fuskanci kalubale dabam dabam yanzu, amma yana da imani wanda lokaci mai yau bai nisa ba

– Wani dan majalisar jam’iyyar PDP, ya maganta wanda ba zaya kawo matsaloli zuwa gwamnatin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba, saboda shi dan jam’iyyar adawa ne

dan majalisar PDP

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari

Wani dan majalisar jam’iyyar PDP, wanda yake wakiltar mazabartar Oshodi-Isolo 1, a majalisar jihar Legas, mai suna Hakeem Sokunle, yace wanda, Shugaban kasa, Muhammadu Buhari, yake yi kokari dukka, daya gyra tattalin arzikin Najeriya, wanda ta koma baya.

KU KARANTA KUMA:

A hira da jaridar NAIJ.com, Sokunle, ya bayyana wanda, a yanzu, yan Najeriya suke sha wiya, amma, yana da imani wanda, lokaci mai kyau, yana da kusa.

dan majalisar PDP

Honarabul Hakeem Sokunle, wani dan majalisar jam’iyyar PDP daga mazabartar Oshodi-Isolo 1 a majalisar jihar Legas

Inda yake maganta akan shugaban kasan, yace wanda, yana da kyau. Yana yi ya fi kyau. Idan, kowa yana da hankuri, lokaci mai yau, bai nisa ba. Kuma, ya bayyana wanda, shi dan jam’iyyar adawa ne, amma, ba zai hana cigaban jihar Legas.

The post Shugaba Buhari mutum mai kyau ne, yana yi ya fi kyau – Dan majalisar jam’iyyar PDP appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Shugaba Buhari mutum mai kyau ne, yana yi ya fi kyau – Dan majalisar jam’iyyar PDP Reviewed by Olusola Bodunde on 10:09 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.