Sports Betting

Trending

random

Wani sanata ya bayyana wasu mutane a gwamnatin Buhari bayan karar Saraki

– Wani sanata mai suna Isa Misau yace wanda sanatocin jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba zasu yarje wa sanatocin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) dasu dauki kujerar shugaban majalisar dattawan Najeriya ba

– Akwai wasu manyan ma’aikata a gwamantin Shugaba Muhammadu Buhari wadanda an wai wanda sune suke so kori shugaban majalisar dattawa mai suna Bukola Saraki daga ofishin shi

– An zargi wanda wani babbar sakataren tarayya mai suna David Lawal da wasu mutane suke da hannu a karar Saraki

– Sanata Misau kuma ya bayyana wanda suke yi komai dasu karshe matsalolin Saraki

wani sanata

Shugaban majalisar dattawan Najeriya mai suna Bukola Saraki a kotun CCT

An zargi wani babbar sakataren tarayya mai suna David Lawal da wasu mutane a gwamnatin Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wanda sune suke bayan wani bala’I wanda shugaban majalisar dattawan Najeriya, Sanata Bukola Saraki yake fuskanta.

KU KARANTA KUMA:

An zargi babbar sakataren da sauran mutane wanda suke so kori Saraki daga ofish, inda suke sha alwashi da ba zasu yard aba. Jaridar Vanguard ta rahoto.

Wani ciyaman kwamitin na sojin ruwa a majalisar dattawa mai suna Sanata Isa Misau (Jam’iyyar APC daga jihar Bauchi ta yankin Cibiya), inda yake maganta ga yan jaridar a Alhamis 31, ga watan Maris, inda yake cewa wanda bayani na karar Saraki, siyasa ne, amma, wasu mutane a gwamnatin Shugaba Buhari suke hana wani bayani.

Wani sanata yace: “Duk da kokarin Shugaba Muhammadu Buhari daya shiru akan matsalan Saraki, akwai wasu mutane a wannan gwamnati, wadanda suke ci gaban karar Saraki da kuma suke tsoma baki akan karar Saraki.”

Sanata Misau kuma yace wanda, a kwanan nan, wasu dattijai a majalisar dattawa sun hadu da wani babbar sakataren gwamnati dasu samu bayani na matsalan kwata kwata.

The post Wani sanata ya bayyana wasu mutane a gwamnatin Buhari bayan karar Saraki appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Wani sanata ya bayyana wasu mutane a gwamnatin Buhari bayan karar Saraki Reviewed by Olusola Bodunde on 04:51 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.