Sports Betting

Trending

random

Ana zargin wani dan sanda da kisa (Kalli hotuna)

A ranar lahadin da ta gabata ne dai 7 ga watan Agusta wani matashi mai suna Kalu Ogbonnaya yaje a shafin sa na sada zumuntar zamani yayi ikirarin cewar wani dan sandan Najeriya ya kashe masa kanin sa Ikyle Ogbonnaya.

Shi dai Kalu din ya ce kanin nasa sa kuma wanda ya yada hotunan sa a kafar sadarwar ta zamani an kashe shi ne bayan da wani fada ya barke a unguwar su.

Ya cigaba da cewa: “Ya ku yan uwa na yan Najeriya, ku kalli abunda yan sandan kasar nan suka yi wa kani na Iyke Ogbonaya. A da na dauka suna cewa dan sanda abokin kowa ne amma ku kalli yadda suka kashe mun kani bai ji ba bai gani ba sai dai kawai don wasu mutanen unguwa suna fada”.

Ga dai hotunan mamacin nan

:dokar

Lalle kam ba lafiya!

riot 1

The post Ana zargin wani dan sanda da kisa (Kalli hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.


Ana zargin wani dan sanda da kisa (Kalli hotuna) Reviewed by Olusola Bodunde on 16:37 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.