Goodluck Jonathan ya taya yan wasan Najeriya murna.
–kungiyar Najeriya taci Tagulla bayan kokarin da sukayi a wasar Olympic 2016.
–Tsohon shugaban kasar Najeriya ya shiga cikin jerin wadanda suke taya kungiyar
– kwallo kafa ta Najeriya murna, inda yake bayyana yardar shi akan yan wasan.
Tsohon shugaban kasar Najeriya Goodluck Jonathan ya dauki shafinsa na facebook inda yake taya kungiyar kwallon kafa ta Najeriya murna saboda sa kasar alfahari a gasar Rio Olympic2016. Kungiyar ta Najeriya sun dawo hutun rabin lokaci inda suka sa kwazo yayin da suka jefa kwallo ta 2 a mintuna 4 bayan dan wasar gabba Sadik Umar ya jefa kwallon farko.
Jonathan da Pateince
Sadiak Umarya jefa kwallo mintuna 7kafin Anthony Lazano ya jefa ma kasar tasa ta Houdari’s a mintuna 71 na wasar. Jonathan ya hadu da sauran yan Najeriya gurin taya kungiyar murna na cin Tagulla duk da wahalhalun da kungiyar ta fuskanta yayin wasannin,
‘’ina taya ku murna, kun nuna jajir cewa cikin yanayi na matsatsi’’nasan ko yaushe za ku iya,zaku iya yin abunda yafi haka . Ina jin jina maku.
Sai dai akwai rohoton cewa NFF sun karbe taimakon da wani mai arziki dan kasar Japaneese Katsuaya Takasu yama kungiyar €390000. Tsohon mai tsaron ragar super eagle kuma daya daga cikin masu has ashen wasanni na super sport yayi amfani da sashenshi na tweeter inda yce shugabannin na kungiyar zasuyi amfani da kudin dan su biya masu horar da klungiyar albashi.
The post Goodluck Jonathan ya taya yan wasan Najeriya murna. appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us