Kyawawan yayan Atiku Abubakar da baku taba gani ba (Hotuna)
Wa ya san cewa tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya Atiku Abubakar na da wadannan kyawawan a matsayin yara?
Babu Shakka sunyi gadon kyau daga fanni biyu wato uwa da uba, kuma gasu Fulanin asali.
Kyawawa Hafsat da Laila Atiku Abubakar sun bamu wasu sako na muhimmancin kasancewa yan uwan juna da safen nan kuma mun so hakan! Kalli hotunan su a kasa:
KU KARANTA KUMA: Saraki, Monguno sunyi sallah tare da Buhari
Babu shakka Allah ya azurta mayan shugabanninmu da yaya kyawawa kamar yadda muka kawo maku hotunan kyawawan yayan Shugaban kasa Muhammadu buhari a kwanakin baya.
Ya kuka kyawun nasu?
The post Kyawawan yayan Atiku Abubakar da baku taba gani ba (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read Naij.com 24/7.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us