Sports Betting

Trending

random

Za’a A Iya Nada Kwabsanin Soja Ba Tare da Aminciwar Majalisar Dattijai ba-Saraki

Shugaban Majalisar Dattijai Ya Musanta Buhari Akan Tsarin Da Ya Kamata Abi Wajen Nada Kwabsannin Sojoji. 

An Bayyana Daga Fadar Shugaban Kasa A 13 Ga Watan Yuli Cewa Nadin Sabbin Kwabsannin Sojoji Zai Tabbata Ne Bayan Dawowar Majalisar Dattijai Daga Hutu.

 

Dattija

Shugaban Majalisar Dattija

Shugaba Buhari Yace “A Tsarin Doka, Ku Yanzu Kuna A Matsayin Mukaddasai ne Har Sai Majalisar Dattijai Ta Tabbatar Da Ku. Daga Bisani Ne Zaku Karbi Rantsuwa Sannan Muzauna Muyi Magana Sosai”

Magantawa akan Daya Daga Cikin Sakonnin Jama’a a Shafin Twitter, Saraki Ya Nuna Cewa Majalisa Ba Tada Wani Halattacen Hurumi Wajen Zaben Kwabsanin Sojojin.

Amma Kuma PT Tayi Sharhin Akan Dokar Da Kotu Ta bada  1 Ga Watan Yuli 2013 Cewa, Baya Cikin Tsarin Dokar Kasa A Nada Kwabsannin Sojoji Ba Tare Da Yardar Majalisar Dattijai Ba. Mai Shari’a Adamu Bello Yayi Bayanin Sakin Layi Na 18 (1) da (2) Wanda Aka Kafa Na Dakarun Sojan Najeriya.

The post Za’a A Iya Nada Kwabsanin Soja Ba Tare da Aminciwar Majalisar Dattijai ba-Saraki appeared first on News on Naij.com | Today's Nigeria Breaking news & headlines..


Za’a A Iya Nada Kwabsanin Soja Ba Tare da Aminciwar Majalisar Dattijai ba-Saraki Reviewed by Olusola Bodunde on 04:26 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.