Sports Betting

Trending

random

An Rage Ma ‘Yan Majalisar Dattawa Albashi

An rage albashin Yan Majalisar Dattawa a bisa umurnin Shugaban Majalisar Dattawan wanda ya sha alwashin cewa dole sai an rage masu kudin domin yanayin tattalin arziki da Najeriya take ciki.

Shugaban karamin Kwamitin labarai, Sanata Dino Malaye ne ya bayyana hakan. Jaridar Leadership ta ruwaito.

Yace: “Shugaban majalisar Dattawa ne yace muyi hakan a matsayin sadaukarwa. Yace mana yaya za’ayi mubi aikin masu zartarwa ba tare da mun nuna sadaukarwa sosai ba.”

A cewar shi karamin kwamitin kudin da aka nada har ya maido da rahotan shi.

Shugaban karamin kwamitin kuma yace majalisar Dattwan zata nada wani kwamitin kididdigewa domin tabbatar da cewa masu zartarwa sun bi duk umurnin da Majalisa ke badawa.

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post An Rage Ma ‘Yan Majalisar Dattawa Albashi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


An Rage Ma ‘Yan Majalisar Dattawa Albashi Reviewed by Olusola Bodunde on 07:28 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.