Sports Betting

Trending

random

Kukah Ya Shawarci Buhari Akan Shugabanci Na Gari

Bishop Matthew Hassan Kukah na cocin Katolika dake sakkwato ya shawarci shugaba Buhari ya maida hankali wajen kyautata mulkin kasar nan, kada ya biye ma masu tsegunguma.

Kukah yace Shugaban kasa ya maida kai sosai wajen binciken barayin kudi.

Yace: “Gudunar the bincike akan kudaden da aka sace nada muhimmanci, amma yafi kamata gwamnati ta maida kai wajen aiyukan alheri. A Damakaradiyyance ba’a san wani abu kamar bin diddiki ba. Abun da aka sani shine bincike. Da zarar mutum yayi ba daidai ba sai a bincike shi.”

Kukah ya bayyana cewa kada ayi sauran mancewa da abubuwan da Jonathan yayi.

Yace: ”A yin hakan kada a kaucema ginshikin gudanar da mulki, kada mu bari abubuwan da Jonathan yayi su dauke mana hankali.   

“Muna bukatar tsaro a kasar  mu kafin muyi magana akan sauran abubuwan. Saboda wadan can abubuwan zasu faru nan gaba.

“Ina tunanin wannan shine abunda yan Najeriya ke san gani, kuma suka zaba. Amma a gaskiyar magana, lokaci ba jiran mu yakeyi ba. Abunda ya kamata muyi shine mu sanya shuwagabannin mu suyi abunda ya dace.”

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post Kukah Ya Shawarci Buhari Akan Shugabanci Na Gari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Kukah Ya Shawarci Buhari Akan Shugabanci Na Gari Reviewed by Olusola Bodunde on 08:57 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.