Sports Betting

Trending

random

An Maida Yan Matan Chibok Yan Ta’adda

Wata mata wadda aka kubutar daga hannun yan Boko Haram ta bayyana cewa yan matan Chibok sun zama yan ta’adda.

Jaridar The Nation ce ta bayyana haka inda wata mata mai suna Tabitha Adamu ta bayyana cewa ta hadu da yan Matan da yawa. Sannan ta bayyana rayuwar ta a sa sanin yan kungiyar.

Tabitha ta bayyana cewa wani kwamandan yan Boko Haram ya aure ta kuma a halin yanzu tana taammanin dan shi. Ta bayyana cewa iya Yar Avalon Bayan Dutae ce dake a karamar hukumar Gwoza. Yan Boko Haram sun sace bayan da suka farma garin su inda suka kashe baban ta da ya’yan ta sannan ita kuma suka tafi da Ita inda nan ne Abu Kabir ya aure ta bayan ya biya sadakin ta na Dubu 5.

“Sun bukaci ni da in zama musulunci, saboda ina jin tsoron sai na yarda. Sunce dani wai sunana Samira. Bayan da sojoji suka kubutar damu sai suka tambaye ni ko ina cikin matan yan Boko Haram, sai na gaya masu labarina. sunji tausayi na sosai kuma sun kula dani.

“Daga nan sai aka hannun tamu hannun gwamnatin Jihar Borno inda sukayi alkawarin zasu kula dani da dana.”

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post An Maida Yan Matan Chibok Yan Ta’adda appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


An Maida Yan Matan Chibok Yan Ta’adda Reviewed by Olusola Bodunde on 07:57 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.