Sports Betting

Trending

random

Boko Haram Na Kashe Musulmai Ne Da Christa – Osinbajo

Mataimakin Shugaban Kasa, Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana cewa Bama baman yan Boko Haram na kashe Musulmai ne da Christa. Ya bayyana haka a wata coci inda aka gayyaci a Abuja.

Yan kungiyar Boko Haram

Yan kungiyar Boko Haram

Osinbajo ya bayyana cewa “Musulmai da Christa na mutuwa cikin hare haren Boko Haram. Bama baman su basu banbancewa tsakanin mabiyin wannan addinin da kuma wancan addinin. Suna yin haka ne don su kawo hatsaniya a cikin Najeriya. Akwai bukatar yan Najeriya duka su hada hannun domin ganin an kawo karshen su.”

Jaridar Leadership ta rahoto cewa: “Nayi tafiya cikin kasannan sosai, musamman watannin nan na baya a Arewa Maso Gabas. Naga mutane maza da wata wadanda aka raunata, harda wadanda aka kashe.

“Gaskiyar maganar shine, mafi yawancin su Musulmai ne. Akwai Christa a cika amma akasari Musulmai ne. Kuma a cikin su akwai wanda basu da addini. Abu guda daya hada su, su duka shine, dukkanin su talakawa ne.

“Idan bam ya tashi a Potiskum, ko a kasuwa a Maiduguri ko Gombe, baya tambar ka kai Musulmi ne ko Christa. Ko kuma Igbo, ko Yaroba, ko Hausa.

“Aikin mu ne mu hada kan duka yan Najeriya ba wai mu raba kansu ba. Dukkanin banbancin dake tsakanin mu ya kamata mu war shi domin cigaban kasar mu.”

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post Boko Haram Na Kashe Musulmai Ne Da Christa – Osinbajo appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Boko Haram Na Kashe Musulmai Ne Da Christa – Osinbajo Reviewed by Olusola Bodunde on 02:13 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.