Sports Betting

Trending

random

Na Kusa Tafiya Manchester United – Lahm

Shugaban yan wasan Bayern Munich, Philipp Lahm ya bayyana cewa sauran kadan ya tafi kungiyar kwallon kafa ta Manchester United FC.

Dan wasa Phillip Lahm

Dan wasa Phillip Lahm

Lahm yayi murabus daga buga kwallon kafa ta kasa da kasa bayan ya ci kofin duniya tare da kasar Jamus ya bayyana cewa yana tunanin tafiya Premier League.

Inda yake magana da Goal.com, Lahm ya bayyana cewa: “Sauran kadan in tafi kungiyar kwallon kafa ta Manchester United bayan da suka tambaye ni ko ina iyawa, Barcelona ma sun tambaye ni, amma zabin nan ko zuwa Ingila ne ko kuma Spain.

“Premier League wasa ne mai kyau. Nayi tunanin tafi amma sai nayi shawarar in tsaya Jamus, Bayern Munich domin shine kwallon kafa na gari na. Ina tunanin abubuwan alheri zasu faru da kngiyar tamu. Gara in ci kofin Champions League da kungiyar kwallon kafa ta da inyi da wasa.”

Note: There is a poll embedded within this post, please visit the site to participate in this post's poll.

The post Na Kusa Tafiya Manchester United – Lahm appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Na Kusa Tafiya Manchester United – Lahm Reviewed by Olusola Bodunde on 01:56 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.