Sports Betting

Trending

random

Babu Abunda Na Amfana Da Jonathan – Clark

Cif Edwin Clark ya bayyana cewa shi bai taba amfana da zaman Goodluck Jonathan shugaban kasa ba. Clark a wata doguwar makala ya bayyana cewa babu wata matsala tsakanin shi da Jonathan.

edwin clark

Cif Edwin Clark

A wasikar mai kalmomi 3,902, ya bayyana cewa ya san Jonathan tun kafin ya zama shugaban kasa. Sannan ya bayyana cewa na kusa da shi ne da shuwagabannin jam’iyya suka bayar da shi.

Wasikar tace: “Wasika ta akan Jonathan da cewa ya na bar siyasa an buga su da wata mummunan manufa. Shugaba Jonathan mutum me wanda yayi imani da yaki da rashawa. Kuma ya yadda cewa ki za’a yaki rashawa sai anbi yadda doka tace.

“Shi kanshi inda yaso da ya binciki magananta shi akan rashawar Haliburton da Siemens. Amma yayi imani me cewa hukumomin gwamnati kamar su EFCC ne keda hakkin yin hakan.”

Idan za’a iya tunawa, Reuben Abati ya rubuta wata makala inda yake zargin. Karl da shiahige ma Jonathan a lokacin da yake shugaban kasa.

The post Babu Abunda Na Amfana Da Jonathan – Clark appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Babu Abunda Na Amfana Da Jonathan – Clark Reviewed by Olusola Bodunde on 07:28 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.