Sports Betting

Trending

random

Kotun Zaben Abia Ta Soke Zabe, Na Hana APGA Daga Sabon Zabe

Kotun zaben Abia akan rikicin zaben taron jihar da taron kasa wanda tana zauna a Umuahia, birnin jihar Abia ta soke zaben Emeka Nnamani. Nnamani ne dan takarar jam’iyyar All Progressives Grand Alliance (APGA) a zaben Asabar 11, ga watan Afirilu.

court

Jaridar Vanguard ta ruwaito wanda kotun zaben Abia kuma ta hana dan takarar APGA daga sabon zabe ta umurci da ta.

An hana zaben akan abun wanda Nnamani bashi da izini da ya tsaya takara a zaben, saboda shi mai wakitar jihar Abia ta Arewa ne.

Kuma an zarga da shi wanda dan jam’iyyar PDP ne a jihar shi, Enugu. Amma ya tsaya takarar a karkashin jam’iyyar APGA a jihar Abia tana zauna.

Blessing Nwagba, dan jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), shine ya kawo fatishon da dan takarar APGA.

A hukuncin ciyaman kotun zaben, Mai shari’a Sabiu Yahuza yace:

“Nwagba ya tabbatar zargin da Emeka Nnamdi wanda bashi da izini kamar yadda sunan shi baya cikin ragistar wurin Eziama na jam’iyyar shi, APGA. Kuma ya kamata da baya tsaya takara a wannan zabe ba.”

Kotun zaben Abia ta umurci da sabon zabe. Kuma ta hana dan takarar jam’iyyar APGA daga ya tsaya takara a zaben.

Sabon zaben tana tsakanin dan takarar jam’iyyar PDP da sauran yan takarar jam’iyyoyin wadanda suka tsaya takara a zaben watan Afirilu.

The post Kotun Zaben Abia Ta Soke Zabe, Na Hana APGA Daga Sabon Zabe appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Kotun Zaben Abia Ta Soke Zabe, Na Hana APGA Daga Sabon Zabe Reviewed by Olusola Bodunde on 07:39 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.