Sports Betting

Trending

random

Manyan Labarai Guda 10 Da Sukayi Fice A Ranar Litinin

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Litinin. Ku duba domin ku same su.

Shugaban Kasa Muhammadu Buhari

 1.  Shugaba Buhari Ya Maganta Akan Kama Alison Madukwe A Landan

Garba Shehu Mai taimaka Na shugaban Kasa Akan hudda da Jama’a ya bayyana cewa an fara gutfanar da wadanda ake zargi da satar Mai. Ya bayyana cewa za’ayi komai da kulawa da kuma jajircewa.

2. Diezani Ta Guffanar A Gaban Kotu A Ingila.

Diezani ta gutfanar a gaban Wata Kotu a Ingila da Misalin karfe 10 Na safe.

3. Kotu Ta Amince A Amshe Miliyan 8 Dake Hannun Diezani.

 Komin Ingila Ta amince a amshe Pan 27,000, kimanin Naira Militan 8da aka samu a hannun Diezani a Ingila.

4. Shugaba Buhari Ya Ziyarci Wadanda Harin Bam Ya raunata.

 Shugaba Buhari ya bayyana a Babban asibitin Najeriya dake Abuja inda ya duba wadanda harin Bam Na Ranar 2 ga watan Oktoba Ya raunata.

5. Boko Haram Sun Bayyana Cewa Sune Suka Kai Hari.

Kungiyar Boko Haram Ta bayyana cewa Ita ce Ta Kai harin Bam a Abuja a Ranar 2 ha watan Oktoba.

6.  Saraki Na San Kaucema Fuskantar Kotu.

 Wai Sanatoci a majalisa man kokarin canza kundun tsarin mulkin Najeriya domin su bawa shugaban majalisa kariya Daga fuskantar Kotu.

7. PDP Ta Bukaci Buhari Yayi Ma DSS Garan Bawul.

Jam’iyyar PDP Ta bukaci shugaba Buhari yayi am jami’an Tsaro garan bawul, musamman hukumar DSS.

8. Fasto Ya Kai Marar Shi Kara Kotu.

Wani Fasto dan shekara 50, Tunde Adekunle ya kai matar shi, Agbeke Adekunle Kara domin ya yaga tufafinta cikin mutane. Ya took Kotu ta taba Auren.

9. Wani Christa Ya Auri Mata Musulma A Abuja.

Segun Dada ya auri Halima inda aka daura Auren tsakanin Chirtan da Musulmar a Abuja. Iyayen su duka sun halarci bikin auren.

10. Kasafin Kudi Na 2016: Nigeria Zata Bar Dogaro Da Mai. Shugaba Muhammadu Buhari ya bayyana kudurorin shi ba habbaka sauran albarkar in da Najeriya take dasu a cikin kasafin kudi Na 2016. Ya bayyana Haka be a lokacin da ya Hana da Pierre Gattaz Na Faransa.

The post Manyan Labarai Guda 10 Da Sukayi Fice A Ranar Litinin appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Manyan Labarai Guda 10 Da Sukayi Fice A Ranar Litinin Reviewed by Olusola Bodunde on 04:27 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.