Manyan Labarai Guda 9 Da Sukayi Fice A Ranar Talata
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 9 wadanda sukayi fice a ranar Talata. Ku duba domin Ku same su.
1. Saraki Ya Tan Avatar Da Sunayen Lai Muhammad, Amaechi, Ngige
Shugaban majalisar dattawa, Bukola Saraki ya tabbatar da kasancewar Amaechi, Chris Mgige, Lai Muhammad a cikin sunayen wadanda Shugaba Buhari yake so ya nada ministoci.
2. Bam Ya Tashi Da Wasu Yan Boko Haram
Wasu yan Boko Haram dake dauki da bam daga garin Diffa zuwa garin Bosso ya tashi tare dasu.
3. Sunayen Ministoci: Buhari Yayi Zabe Mai Kyau
Honarabul Ajayi Boroffice Na Jam’iyyar APC ya bayyana cewa Bubari yayi zabe mai kyau wajen ministoci.
4. Sanata Mark Ya Maganta Bayan Hukumcin Kotu
Sanata David Mark dake wakiltar Benue ta Kudu ya bayyana kotu a matsayin tushe Mai kare hakkin wanda aka zalunta bayan da kotu tabbatar da zanen shi.
5. Mata Guda 3 Da Suka Samu Shiga Cikin Jerkin Sunayen Ministoci
Mata guda 3 ne kawai suka samu shiga cikin cikin jerin sunayen da aka Kai majalisa. Matan sune, Aisha Alhasan, keno Adeosun, Amina Muhammad.
6. Dangote Yayi Rashi
Fatima Bello Dangote, diyar Kanin Dangote wadda yake riko ta rasu a Ingila bayan ta sha fana da ciwon daji na Kwakwalwa.
7. Sunayen Ministoci: Yan Najeriya Sun Maganta
Yan Najeriya sun maganta akan rashin sanya sunayen Farfesa Pat Utomi, Dele Momodu da Oby Ezekwesili da ba a yi ba.
8. Lotion Zabe Ta Rivers Ta Ki Amincewa Da Rokon Wike
Kirin zabe dake zama a Rivers taki amincewa da rokon da Wike yayi akan shaidanun da Jam’iyyar APC ta yi.
9. Wata Mata Ta Cire Ma Wani Saurari Kunne
Precious Osas, wata wadda ake zargin cewa karuwai ce ta cute man wani saurari kunne bayan da suka sauka a wani Hotal.
The post Manyan Labarai Guda 9 Da Sukayi Fice A Ranar Talata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Manyan Labarai Guda 9 Da Sukayi Fice A Ranar Talata
Reviewed by Olusola Bodunde
on
04:43
Rating:
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us