Sports Betting

Trending

random

Yan Sanda Sun Kama Wasu Mata 2 Da Ake Zargi Da Bam A Abuja

A ranar Litinin 5 ga watan Oktoba, yan sanda suka kama matan wadanda ake zargin yan ta’adda ne a Abuja.

Alamar yan sandan Najeriya

Jaridar Leadership ta ruwaito cewa hakan ya auku ne da karfe 10:30 da safe a Gwamrimpa Estate, a wurin CITEC a karshen gada a hanyar CITEC.

Matan sun sanya hijabi amma basu rufe fuskokin su ba. Sunyi kamar suna jiran mota a karkashin gada. Yan sanda sama da 15 suka zo acikin motoci 2. Bayan haka sai suka tafi dasu. Yan matan yan shekara 16 da 18 ne.

Yan sanda 3 suka je wajen matan suka nuna masu katin su manyan sanda sai suka umurce su da su shiga mota su tafi dasu. Amma, yan matan sai suka ki yadda, ganin haka ya sanya yan sanda da yawa suka zo wajen inda suka talista matan suka shiga motar suna kururuwa.

Ganin haka ya sanya yan kasuwa dake kusa suka zo domin suji dalilin daya sanya yan sanda masu farin kaya zasu tafi da yan Matan.

The post Yan Sanda Sun Kama Wasu Mata 2 Da Ake Zargi Da Bam A Abuja appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Yan Sanda Sun Kama Wasu Mata 2 Da Ake Zargi Da Bam A Abuja Reviewed by Olusola Bodunde on 04:27 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.