HOTUNA: Yadda An Binne Abubakar Audu
An binne Abubakar Audu, tsohon gwamnan jihar Kogi a jiya Litinin 23, ga watan Nuwamba. A lokaci binnen shi, mutane suka kuka sosai.
Akwai jita-jita a yanar gizo wanda wani Annabi daga jihar Legas ya zo wajen binnen. Wani Annabi yayi alkwari daya koma ruhun wani dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) zuwa jikin shi.
A lokacin mutane a Lokoja, birnin jihar Kogi da sauran jihar sun ji wani jita-jita, suka farin ciki da rawa.
Amma fatan magoya bayan tsohon gwamnan jihar Kogi ta wuce a lokaci an kawo gawan shi daga gidan shi. Bayan haka, an binne Abubakar Audu a misalin karfe 1:15 da rana kafin taron mutane suka kuka. Kuma suka tunanin kamar tsohon shugaban su yake da ra’ayi.
Wasu mayan mayan sun zo wajen binnen, akwai: Cif Lucky Igbinedion, tsohon gwamnan jihar Edo; Sanata Dino Melaye; Abiodun Faleke, mataimakin Abubakar Audu a zaben gwamnan jihar Kogi, Sanata Rabiu Kwankwaso, tsohon gwamnan jihar Kano; Abubakar Badaru, gwamnan jihar Jigawa da Yomi Awoniyi, mataimakin gwamnan jihar Kogi.
Sannan kuma akwai Sanata George Akume, tsohon gwamnan jihar Banuwe; Jubril Aminu, tsohon shugaban sojin ruwa, John Odigie-Oyegun, Ciyaman jam’iyyar APC ta kasa, Sanata Osita Izunaso, sakataren kokarin jam’iyyar APC da Isa Ithotho.
Jaridar Naij.com ta kawo hotuna daga binnen Abubakar Audu:
The post HOTUNA: Yadda An Binne Abubakar Audu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us