Shugaba Buhari Ya Amince Da Cire Akanbi
Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da cire Alkali Lambo Akanbi wanda ake zargin ya amshi cin hanci Na Naira Miliyan 100.
Alkali Lambo Akanbi an zargi Shi da amsar kudin daga hannun Gwamna Nyesome Wike domin ya rushe zaben Ciyamomin kananan hukumomi guda 22 dake jihar.
Sojin daya, mukaddashin daraktan labarai na National Judicial Council ya bayyana cewa shugaban kasa ya amince da a tura Akanbi hutun fitar aiki Na dole Saboda hukumar ce ya bada shawarar.
Yace: “Zargin da ake yi ma Alkali Akanbi da koken da aka kawo kanshi suna da alama. Alkali Akanbi ya nada Emeka-Nkwo Na CYN-JAC limited a matsayin majingina da kuma Mai shaida a shari’ar Nos FHC/PH/CS/434/2012 da FHC/PH/CS/435/2012.
“Alkali Akanbi kuma ya kori rokon da rahotan CYN-Jact LTd ya kawo. Wanda wannan ya hana shi damar daukaka kara domin a tsaida shari’ar.
“Sannan kuma Alkali Akanbi ya ki bada shari’ar daya bada a 12 ga watan Yuni har sai ranar 28 ga watan Yuni din”
The post Shugaba Buhari Ya Amince Da Cire Akanbi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Shugaba Buhari Ya Amince Da Cire Akanbi
Reviewed by Olusola Bodunde
on
08:04
Rating:
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us