Sports Betting

Trending

random

Wata Kungiya Ta Bukaci SGF Yayi Bagani Akan Kudin Da Aka Bashi

Wata kungiya a jihar Ebonyi ta bukaci Sakataren Gwamnatin Tarayya, Babachir David Lawal da yayi bayani akan kudaden da gwamnan jihar ya bashi.

Wannan na zuwa ne bayan da Lawal ya bayyana a lokacin gudanar da bauta da sukayi a Coci a ranar 17 ga watan Nuwamba cewa gwamna Umuahia a jihar Abia ya bashi shinkafa amma bai amsa ba. Daga baya sai ya turo mashi da kudi.
“Sai kuma mutumin da muka hadu dashi kwanakin baya, David Umuahia ko mi yake. Jin in mu ya hadu dashi sosai. Ni ban san dan PDP bane. Kwanakin baya ya bada shinkafa an kai ma yan gudun hijira a jihar ta Adamawa.
 
“Wata rana ina cikin ofishi na banda kudi. Sai kawai ga wani mai taimaka mashi yazo yace mai gidan shi ya bada shinkafa a bani. Sai nace ni ina da shinkafa wadda ban ma san yadda zaniyi da ita ba. Sai kawai gashi ya dawo da kudi yace gwamna yace a bani, Sai nace aboki ne kawo kudin nan.”

David Babachir Lawal, sakataren gwamnatin tarayya

Kungiyar ta zargi cewa kudaden da aka bada Shugaba Muhammadu Buhari aka ba shi ba. Sun bukaci cewa ya bayyana ko nawa ne aka bashi Saboda kila ba’a sanya kudin cikin kasafin kudin shekara ba.
Kungiyar ta basu kwanki 30 domin su bayyana ko nawa ne kudin. Sun bayyana cewa tun 11 ga watan Nuwamba suka tura ma Sakataren Gwamnatin Tarayya takardar.

The post Wata Kungiya Ta Bukaci SGF Yayi Bagani Akan Kudin Da Aka Bashi appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Wata Kungiya Ta Bukaci SGF Yayi Bagani Akan Kudin Da Aka Bashi Reviewed by Olusola Bodunde on 02:16 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.