Sports Betting

Trending

random

Yan Boko Haram Sun Kashe Mutane 8 A Sabon Kashe Kansa Bam

Wanda aka zargin kungiyar yan Boko Haram sun kashe mutane sama da 8. Mutane da yawa kuma sun raunata a kashe kansa ba a Juma’a 11, ga watan Disamba a yankin Arewacin kasar Kamaru.

boko haram iv

Yan Boko Haram

Wani hare haren ta auku a wani gari mai suna Kolofata wanda an kai hari a lokaci da ya wuce.

Wani kashe kansa bam tana aukuwa a kwanaku 9 bayan wani hare haren Waza inda mutane 3 da yan kunar bakin wake guda 3 dukka sun mutu.

Ma’aikatan karamar hukumar sunce: “Akwai yan kunar bakin wake guda 2. Amma ba guda daya kawai ta tashi.”

A mako da ya wuce, sojojin kasar Kamaru sun kashe yan kungiyar Boko Haram guda 100. Bayan haka, sun yantacce mutane wadanda aka garkuwa da su.

The post Yan Boko Haram Sun Kashe Mutane 8 A Sabon Kashe Kansa Bam appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Yan Boko Haram Sun Kashe Mutane 8 A Sabon Kashe Kansa Bam Reviewed by Olusola Bodunde on 07:13 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.