Sports Betting

Trending

random

Jam’iyyar LP Ta Gargadi Sanatoci

Jam’iyyar LP ta gargadi Sanatocin Najeriya akan cewa kada su canza kasafin kudi sai dai wanda Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya fara kawo masu.

labour party

Tutar jam’iyyar LP

Jam’iyyar LP ta bayyana wannan ne a Abuja inda take zantawa akan abunda ya faru na baccewar kasafin kudin.

Jam’iyyar ta bayyana cewa wannan babban abun kunya ne kuma ya kamata majalisa tayi binvike kuma ta hukunta wadanda suke beman su yudari Yan Najeriya.

Sannan kuma jam’iyyar tayi jinjina ga majalisar akan yadda takebtafiyar da al’amurran ta. Ta kuma bayyana cewa wannan baccewar kasafin kudin yazi ne daga jam’iyyar dake yima Yan Najeriya alkawarin canji. Ta bayyana shi akan cewa abun takaici ne.

The post Jam’iyyar LP Ta Gargadi Sanatoci appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Jam’iyyar LP Ta Gargadi Sanatoci Reviewed by Olusola Bodunde on 00:58 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.