Kisan Gilan Boko Haram, Mutane 1,200 Sun Mutu
Wani Ministan labarai na kasar Kamaru, Issa Tchiroma Bakary ya bayyana wanda kisan gilan Boko Haram daga yan kungiyar Boko Haram a Najeriya ta kashe mutane kamar 1,200 tun shekarar 2013.
A Juma’a 15, ga watan Janairu ne Bakary ya gaya ma Gidan Talabijin Press TV wanda yan ta’addan Boko Haram sun kai hari guda 315 da kuma sun tashi bam guda 32 a garuruwa a iyakar Arewacin kasan.
Wani Minista yace wanda: “Tun lokacin hare haren ta fara, yan ta’addan Boko Haram sun kashe mutane na farar hula 1,098, sojojin mu 67 da yan sanda 3.
“Tun watan Yuli a shekara da ya wuce, yan kungiyar Boko Haram masu suna yan kungiyar Takriri sun kai hari sosai a Arewacin kasar Kamaru. A wannan shekara, lambar gawawaki ta je sama na kullum.”
Bakary kuma yace wanda a halin yanzu, yan kungiyar Boko Haram suke tura mata da mace dasu tashi bam.
Amma a jiya Juma’a 15, ga watan Janairu da safe ne sojojin Najeriya masu kokari sun hana hare haren yan kungiyar Boko Haram akan tashar soji. Yan bindigan suka so kai hari tashar sojin a garin Goniri a karamar hukumar Gubja a daidai karfe 4 da safe inda sojin sunyi yaki da su da bindigogi.
The post Kisan Gilan Boko Haram, Mutane 1,200 Sun Mutu appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us