Kungiyar Al Qaeda Ta Kashe Sojojin Kenya 63
Kungiyar Al Qaeda ta kashe sojojin kasar Kenya guda 63 a wani hati data kai a garin El Adden da daren Juma’a 15 ga watan Janairu.
Wannan ya fiyo ne daga bakin jam’in kungiyar mai magana da yawun su, Sheik Abdulaziz Abu musab abyayin da yake bayyana haka.
Sannan wanibgidan Rediyo mai goya madu baya wanda ake sanyawa ta hanyar yanar gizo ya jaddada hakan. Kungiyar Hadinnkan Afitika fai nada sojoji 1100 wadanda aka kai tun 2009 domin dakila kargin kumgiyoyin Somalia.
Kungiyar hafin kan Afitika ta bayyana cewa an kai mata hari kuma an kashe sojojin da bata san adadin su ba. David Obonyo, Jami’i mai hudda da jama’a na sojinin Kenya ya tabbatar da cewa an kai masu hari.
The post Kungiyar Al Qaeda Ta Kashe Sojojin Kenya 63 appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us