Kungiyar Yan Shia Ta Bukaci A Saki Zakzaky
Kungiyar yan Shia ta makarantu ta bukaci a saki shugaban yan kungiyar Shia a Najeriya mai suna Ibrahim El-Zakzaky.
Ibrahim El=Zakzaky
A jiya ne sukayi zanga zanga a gaban Ofishin hukumar yancin bil adama ta kasa a Abuja.
Shugaban zanga zangar Muhammad Bello daga jami’ar Kogi ya bayyana cewa ya kamata gwamnatin Najeriya ta saki wadanda ta kashe da wadanda ke vikin kurkuku.
Sannan kuma ya bayyana cewa an jefi Obama, haka zalika an jefi Jonathan ma a Bauchi amma babu abunda ya faru.
The post Kungiyar Yan Shia Ta Bukaci A Saki Zakzaky appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
Kungiyar Yan Shia Ta Bukaci A Saki Zakzaky
Reviewed by Olusola Bodunde
on
01:05
Rating:
Post Comment
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us