Manyan Labarai Guda 8 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Juma’a
Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 8 wadanda sukayi fice a ranar Juma’a 15 ga watan Janairu. Ku duba domin ku same su.
1. Jonathan Ya Lashe Kambin Kasashen Duniya A Kasar Amurka
Wani tsohon shugaban Najeriya, Dakta Goodluck Jonathan ya ci wani kambin kasashen duniya a garin Atlanta a kasar Amurka wanda kungiyar Southern Christian Leadership Conference (SCLC), a Atlanta, Georgia sunyi.
2. Nasasar Zaben Dickson: Buhari Ya Ba Mamaki Ben Bruce
Wani sanata wanda yake wakiltar yankin Bayelsa ta Gabash a majalisar dattawa, Ben Murray-Bruce ya kuma kira ga Shugaba Muhammadu Buhari daya taya murna Gwamna Seriake Dickson da kuma dan takarar jam’iyyar PDP bayan gwamnan ya lashe zaben gwamnan Bayelsa.
3. Kungiyar MASSOB Ba Gwamnatin Tarayya Wa’adin: Ku Saki Kanu Kafin Ranar Litinin Mai Zuwa Ko …
A jiya Juma’a 15, ga watan Janairu ne wata Kungiya mai suna Movement for the Actualisation of the Sovereign State of Biafra (MASSOB) ta ba gwamnatin tarayya wa’adin data saki Daraktar Rediyon Biafra, Nnamdi Kanu kafin ranar Litinin 18, ga watan Janairu. Wata kungiya yi kurari data tare mutane na tarzoma da babbar zanga zangar a yankin Kudu Maso Gabash da Kudu Maso Kudu da kuma nahiyar Amurka da Europe da Asia.
4. Yadda Na Bankada Takadar Sanusi Na Mutum Kansa Zuwa Joanthan – Amaechi
Wani Ministan Sufuru da kuma tsohon gwamnan jihar Rivers, Rotimi Amaechi ya yi ikirari yadda ya fallasa takadar na mutum kansa wanda tsohon gwamnan Babban Bankin Najeriya da kuma Sarkin Kano, Sanusi Lamido ya rubuta zuwa tsohon shugaban kasa, Dakta Goodluck Jonathan.
5. Shugaba Buhari Ya Ba Umurnin Da Binciken Badeh, Amosu Da Sauran Mutane Akan Tsegumin Makamai
Bayan labari take fitowa kan tsegumin makamai a lokacin tsohuwar gwamnatin, Shugaba Muhammadu Buhari ya ba umurnin da binciken tsohon shugaban masu tsaro, Alex Badeh da wani tsohon shugaban sojin sama, AN Amosu da sauran shugabannin sojoji. Akan shawarwarar rahoto na biyu kwamitin bincike, shugaban ya umurce kwamitin data bincika shugabannin sojoji da kamfanonin shugabannin sojoji akan cin hanci da rashawar kudin makamai.
6. Juyin Mulki Mai Jini: Sanusi Na Tura Najeriya Gargadi Mai Karfi
Wani Sarkin Kano, Alhaji Muhammadu Sanusi II ya gargadi kasar Najeriya akan wani sabon juyin mulki kamar juyin mulkin Janairu 15, 1966 idan sashen kasan sun cigaba da zanga zangar, tarzoma da rashin yancin. Sanusi yace wanda yan Najeriya sun manta da juyin mulkin 1966. Amma, yace wanda kamar tarihi zata maimaita.
7. An Binne Matar Keshi Kamar Yadda Mutane Suka Kuka
Wani mutuwar matar tsohon babban Cocin kungiyar kwallon kafa ta Super Eagles na Najeriya, Kate Keshi, babbar bala’i ne. Kungiyar kwallon kafa ta Najeriya ne tace hakan. Wani Ciyaman kungiyar kwallon kafa ta jihar Edo, Frank Ilaboya yace wannan inda an binne Misis Keshi a Benin City, birnin jihar Edo a jiya.
8. Rashin Biyayyar Kotu, Kira Zuwa Rashin Tsari Ne: Anyi Zanga Zangar Da Buhari A Legas
Wasu matasa a karkashin wata kungiya mai suna Coalition of Civil Society Groups sun bayyana wanda basu farin cikin da Shugaba Muhammadu Buhari domin shugaban baya ji umurnin kotun. Matasan sun kai hari majalisar jihar Legas a ranar Alhamsi 14, ga watan Janairu inda suka ce wanda ya kamata majalisar dattawa dasu tsige Shugaba Buhari idan yayi rashin biyayyar umurnin kotun.
The post Manyan Labarai Guda 8 Wadanda Sukayi Fice A Ranar Juma’a appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us