Sports Betting

Trending

random

Tankar Mai Ta NNPC Ta Kama Da Wuta A Dutse

Tankar Mai ta NNPC ta kama da wuta a Dutse, babban birnin Jigawa. Ta kama da wura a gidan mai na NNPC.

tanker burnt i

Tankar wanda ta wutar ta cinye

Tankar wanda ke dauke da Lita 40,000 na cinye kurmus kafin wutar ta mutu. Inda ake magana da wani wanda gaban shi akayi abun, ya bayyana cewa yan kwana kwana sun zo inda suke ta kokarin kadhe wutar.

Anyi kokarjn a tuntubi Malam Balarabe, wanda shine Kwamandan yan kwana kwana na jJihar amma ba’a same shi ba. Amma an samu Muhammad Fari, wanda kwamandan yan NSCDC ta jihar wanda ya tabbatar da aukuwar lamarin

The post Tankar Mai Ta NNPC Ta Kama Da Wuta A Dutse appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Tankar Mai Ta NNPC Ta Kama Da Wuta A Dutse Reviewed by Olusola Bodunde on 00:43 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.