Sports Betting

Trending

random

Aisha Buhari ta gana da Matan Kano

Uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari ta karbi ziyarar Matan Kano wadanda suka samu jagoranci daga kwamishiniyar mata ta Jihar, Zubaida Damakka Abubakar. Sun kai mata ziyara ne a Daura, Jihar Katsina.

 

aisha buhari iv

Aisha Buhari

Aisha Buhari ta ziyarci sojoji wadanda aka raunata wajen yaki da Boko Haram inda ta bukaci a biya su kudaden su.

Sannan kuma tana ta kokari wajen ganin  cewa ta hada kai da Matan gwamnoni fomin tabbatar da kawo ma talaka romon Damakaradiyya.

The post Aisha Buhari ta gana da Matan Kano appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Aisha Buhari ta gana da Matan Kano Reviewed by Olusola Bodunde on 01:09 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.