Karshe ta’addancin Boko Haram: Ku karanta abunda Buhari yake cewa
– Shugaba Muhammadu Buhari ya jadada wanda an ci ta’addacin Boko Haram sosai
– A kwanan nan, yan kungiyar Boko Haram sun kai hari a kauyen Dalori a jihar Borno inda yan ta’addan sun kashe mutane sama da 86
– Shugaba Buhari ya bayyana wanda yan ta’addan Boko Haram basu da karfi sosai da kai hari
Jaridar The Punch ta rahoto wanda Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbarta wanda sojojin Najeriya su samu nasara kan wata kungiya mai suna yan ta’addan Boko Haram, duk da hare haren kwanan nan daga yan ta’addan.
A mako da ya wuce ne yan kungiyar Boko Haram sun kai hari a kauyen Dalori a jihar Gari inda ta’addancin Boko Haram ta kashe mutane sama da 86.
A halin yanzu ne Shugaba Buhari ya bayyana wanda sojin sun ci yan kungiyar Boko Haram inda shugaban yake yi hira da Jaridar BBC a jiya Juma’a 5, ga watan Faburairu. Ya jadada wanda an samu nasara kan yan ta’addan Boko Haram.
Shugaba Buhari yace: “Toh! Abun ina sani shine wanda tsakanin kananin hukumomin 14 a jihar Borno wadanda yan kungiyar Boko Haram suka kama da su sa tutar su, ba kowane wurin wanda yan ta’addan suke kama yanzu. Amma suke so tare da kai hari kadan kadan.”
The post Karshe ta’addancin Boko Haram: Ku karanta abunda Buhari yake cewa appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us