Ku gano abun mamaki da wasa wanda Obasanjo yayi a fadar Sarkin Ife (Hoto)
– Cif OlusegunObasanjo ya ziyarci wani Sarkin Ife
– Wani tsohon shugaban Najeriya yayi abun mamaki inda yayi sujada inda yake gaisa wani Sarki kamar abun wasa ne
– Cif Obasanjo ya yaba ma wani Sarki domin Ooni yake hada kabilar Yarabawa
Cif Olusegun Obasanjo yayai abun mamaki inda yayi sujada na Sarkin garin Ife mai suna Sarki Adeyeye Ogunwusi
Wani tsohon shugaban kasan yayi haka inda ya ziyarci wani Sarki a fadar shi a garin Ife a jiya Juma’a 5, ga watan Faburairu. Jaridar Vanguard rahotanni.
Inda Obasanjo ya ziyarci Ooni, wasu manyan mutane su zo da shi. Wani Sarki da masu goyon bayan shi sun maraba Obasanjo da mutane suna da shi. A lokacin ne Obasanjo yayi abun mamaki inda yayi sujada na Ooni garin Ife.
Obasanjo ya yaba ma Sarkin Ife saboda shi Sarki yake hada mutane dukka a kabilar Yarabawa. Da kuma yake so cigaba kabilar Yarabawa.
The post Ku gano abun mamaki da wasa wanda Obasanjo yayi a fadar Sarkin Ife (Hoto) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us