Sports Betting

Trending

random

Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata 23 ga watan Faburairu. Ku duba domin ku same su.

KU KARANTA KUMA:

Wasu yan kungiyar Boko Haram masu hallaka

Yan ta’addan Boko Haram

1. Tsofaffin yan bindiga sun kona ofishin yakin neman zaben Sanata Abe da wutar

An zargi wasu tsofaffin yan bindiga kan kona ofishin yakin neman zaben Sanata Magnus Abe da wutar kafin zaben mai zuwa Asabar 19 ga watan Maris.

2. Dan kwaikwaiyo a Nollywood mai suna Festus Aguebor ya rasu

Wani dan kwaikwaiyo a wasan Nollywood mai suna Festus Aguebor ya mutu bayan mutuwar yan kwaikwaiyo masu suna Mike Odiachi da Arakangudu.

3. An gano dan Shugaba Buhari mai kyau da abokin shi

An gano wani dan Shugaban Najeriya mai suna Yusuf Buhari mai kyau inda yake tafiya da abokin shi.

4. Naira ya samu karfi da Dala a kasuwar canza kudi

Kudin Naira na kasar Najeriya ta samu karfi da kudin Dala na kasar Amurka na kwanar guda biyu jere kamar yadda farashin kasuwa ta je sama.

5. Dalilin mata suke so jima’i a dare

Wani labari take fitowa ta bayyana dalilin maza suke so jima’i a safe inda wata mata suke so jima’i a dare

6. Yan bindiga sama da 300 sun kai hari a wani unguwar a jihar Benue inda mutane da yawa sun mutu

Naij.com ta samu wasu rahotu wanda yan bindiga sama da 300 sun kai hari a wani unguwar mai suna Agatu a jihar Benue.

7. Shugaba Buhari ya gana da Sarkin kasar Saudiya

Shugaba Muhammadu Buhari ya gana da Sarki Salman na kasar Saudiya kan cigaban tattalin arzikin kasashen guda biya da yadda zasu karshen ta’addanci.

8. Tsoro a jihar Rivers: Mutane 9 sun mutu a yakin bindigogi a Bori

Akwai wani babbar rikici tsakanin wasu sojoji da tsagerun Nija Delta a garin Bori a jihar Rivers inda mutum guda 9 sun mutu. Kuma mutane da yawa sun raunata.

9. Yar kwaikwaiyo a Kannywood ta mutu bayan ciwon kadan

Wata yar kwaikwaiyo mai suna Aisha Dankano ta mutu bayan ciwon kadan.

10. Yadda Abacha yayi kokari kafin Obasanjo, Yar’Adua da Jonathan

Akwai wani safiyo mai suna Nairametrics ta bayyana wanda tsohon shugaban soji, Janar Sani Abacha yayi kokari a lokacin gwamnatin shi kafin tsofaffin shugabannin Najeriya kamar Cif Olusegun Obasanjo da Umar Musa Yar’Adua da Dakta Goodluck Jonathan.

The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Talata Reviewed by Olusola Bodunde on 02:20 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.