Sports Betting

Trending

random

Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Juma’a

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Juma’a 5 ga watan Faburairu. Ku duba domin ku same su.

 

IMG-20160206-WA0015

Wani mai gudun fanfalaki na jihar Legas wanda an yi a yau Asabar 6, ga watan Faburairu. Shine ne ya samu wuri na farko, Dan kasar Kenya ne. Shine mai suna

1. SABO: Shugaba Buhari ya je hutu

Wani jami’i mai hudda da jama’a na shugaban kasan mai suna Femi Adesina ya sanda da wanda Shugaba Muhammadu Buhari ya fara hutu.

2. Ina sani wurin an boye yan matan Chibok – Kwamandar Boko Haram ya bayyana

Akwai wani Kwamandar yan Boko Haram wanda ya bayyana a hirar kwanan nan wanda yana da ilimi da wurin an boye yan matan Chibok.

3. An zarge Gwamna Rochas Okorocha wanda yana yi fataucin sashin jiki

An zarge Gwamna Rochas Okorocha na jihar Imo wanda yana goyi bayan kasar Kosovo da kasar Turkiyya da kasar Croatia da sauran kasashen akan fataucin sashin jiki.

4. SABO: Kotun Koli ta hukunci da karar Saraki a Kotun CCT

Wani Kotun Koli a Juma’a 5, ga watan Faburairu ya kori rokin wani shugaban majalisar dattawa mai suna Sanata Bukola Saraki inda shi Saraki yake so hana karar shi a Kotun Code of Conduct Tribunal (CCT).

5. Abun Mamaki! Fadar shugaban kasa tace wanda yan Najeriya zasu mutu akan jin yunwa idan basu yi haka

Yan Najeriya zasu rasu a shekarar 2050 idan ba’a yi komai da yi aikin gona kullum. Wannan take fitowa daga fadar shugaban kasa.

6. Abun Mamaki! Ku karanta kudin Shugaba Buhari ya ceta tun ya shiga ofish

Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari ya bayyana yadda gwamnatin shi ya ceta Naira Tiriliyan 2.2 saboda Akawunt mai suna Treasury Single Account (TSA).

7. Yakin Zaria Mai Jini: Rikici kamar yadda sojojin Najeriya sun samu Kaburbura da yawa

Rahotanni na nuna cewa wanda an samu kaburbura da yawa wadanda sojojin Najeriya sun boye a lokaci sojin sun ci karo da yan kungiyar Shi’a a Najeriya.

8. Yadda Gwamna Wike yake damu bayan ziyarar Peterside zuwa Odigie-Oyegun

Wasu shugabannin jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP) da Gwamna Nyesom Wike na jihar Rivers kamar sun dukka suke damu akan ziyarar kwanan nan dan takarar jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a zaben gwamnan jihar Rivers mai suna Dakuku Peterside zuwa Ciyaman jam’iyyar APC ta kasa mai suna Cif John Odigie-Oyegun.

9. Tsegumin makamai: Hukumar EFCC ta kama wani tsohon jigon jam’iyyar APC

Kwamishin na hana almudahana ta kama wani tsohon jigon jam’iyyar APC da kuma wani tsohon Ministan kasashen waje a mulkin shugaban soji Janar Sani Abacha mai suna Cif Tom Ikimi.

10. ‘Ya’ya matan shugabannin Najeriya guda 5 mashahuri sosai

Jaridar Naij.com tattara ‘ya’ya matan shugabannin Najeriya guda 5 mashahuri sosai

The post Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Juma’a appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Manyan labarai guda 10 wadanda sukayi fice a ranar Juma’a Reviewed by Olusola Bodunde on 01:39 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.