Sports Betting

Trending

random

Manyan labarai guda 9 wadanda suka yi fice a ranar Laraba

Naij.com ta tattara maku manyan labarai guda 9 wadanda suka yi fice a ranar Laraba 24, ga watan Faburairu. Ku duba domin ku same su.

Shugaban Najeriya

Shugaba Muhammadu Buhari da Sarkin Kano Sanusi Lamido Sanusi a kasar Saudiya

KU KARANTA KUMA:

1. Naira ta karfafa da Dala

Kwanan nan an canza kudin Naira 305 na kudin Dala guda daya. Amma akwai jita-jita wanda Naira zata arfafa da kudin Dala inda za’a canza Naira 250 ko Naira 270 na Dala guda daya.

2. A karshe Alison-Madueke ta bayyana kan Dala Biliyan 24 akan kasuwacin Mai

Wata tsohuwar Ministar Mai a tsohuwar gwamnatin mai suna Diezani Alison-Madueke ta musanta wanda ta amice da kwangila Dala Biliyan 24.

3. Hukumar EFCC ta kama Uche Secondus

Kwamishin na hana almudahana ta kama wani mukaddashin Ciyaman Peoples Democratic Party (PDP) Dan Sarki Uche Secondus

4. Yan sanda sun cire masu kulan Tompolo

Hukumar yan sandan Najeriya sun cire masu kulan Government Ekpemupolo

5. Shugabannin APC sun gana ba tare da Shugaba Buhari

Wasu shugabannin jam’iyyar APC sun gana a fadar shugaban kasa dake Aso Rock inda Shugaba Muhammadu Buhari yana kasar Saudiya bayan rufen kofa. Dalilin ganawan, bata fitowa inda mutane suka yi jita-jita.

6. Innoson fara gyra mota.

A yanzu, yan Najeriya masu talauci suke cigaba da farin cikin saboda Kamfanonin Innoson zasu gyra sababbin motoci a raguwar farashin.

7. Buhari ya jefad da hada Kungiyar Kasashen Addinin Musulunci

Bayar da rahoto wanda Shugaba Muhammadu Buhari ya buga hukumomin kasar Saudiya inda ya jefad da rokon da ya hada Kungiyar Kasashen Addinin Musulunci.

8. Stella Oduah da Andy Ubah zasu cigaba a majalisar dattawa

A jiya Laraba 24, ga watan Faburairu ne wani Kotun Koli ta hukunci wanda Stella Oduah da Andy Ubah da sauran yan majalisar Peoples Democratic Party (PDP) zasu cigaba a matsayin su a majalisar dattawa.

9. Shugaba Buhari yayi addu’a na kasar Najeriya a Medina

Shugaban Najeriya wanda ya tafi na ziyarci kwanaki 7 inda yayi addu’a na kasar Najeriya a garin Medina a kasar Saudiya.

 

The post Manyan labarai guda 9 wadanda suka yi fice a ranar Laraba appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.


Manyan labarai guda 9 wadanda suka yi fice a ranar Laraba Reviewed by Olusola Bodunde on 02:20 Rating: 5

No comments:

Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us

All Rights Reserved by Naija News Live © 2014 - 2015
Powered By Blogger, Designed by Sweetheme

Contact Form

Name

Email *

Message *

Powered by Blogger.