Yaki da rashawa bata fara ba – Shugaba Buhari
– Shugaba Muhammadu Buhari ya tabbatar wanda yaki da rashawa bata fara sosai ba
– Shugaba Buhari ya musanta wanda yaki da cin hanci da rashawa na yan jam’iyyar adawa kawai ne
– Shugaban Najeriya ya kalubale wadanda suna da shaida da yan jam’iyyar AP wadanda suna da hannu a cin hanci da rashawa dasu kawo shaidan su
Shugaba Muhammadu Buhari zai cigaba da yaki da rashawa duk da zargin daga wasu mutane wanda gwamnatin shi bata yi adalci da gaskiya kan yaki da cin hanci da rashawa.
A hira da Gidan Talabijin British Broadcasting Corporation (BBC), Shugaba Buhari ya jadada wanda wani yaki bata fara ba. Ya musanta wanda yaki da cin hanci da rashawa take fuskantar yan jam’iyyar adawa kawai.
Shugaban Najeriya ya kalubale wasu mutane idan suna da shaida da kowane dan jam’yyar All Progressives Congress (APC) wanda ya halarci a laifin cin hanci da rashawa dasu kawo shaidan su.
Amma, Shugaba Buhari ya yarda wanda wasu ma’aikatar gwamnati wadanda sun saci, sun fara da koma kudin sun sata.
Yace wanda ba zai bayyana kan kudin sun koma. Yace kuma wanda ba yanzu bane zai sanda da wadanda sun koma kudin ba. Yace wanda sai an jima ne, zaya bayyana.
Sannan kuma, shugaban yace wanda a yanzu bai sani ba idan zaya ba barayin kudin Najeriya afuwa ko ba zai ba su ba.
The post Yaki da rashawa bata fara ba – Shugaba Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us