Hotuna: Magoya bayan Bola Tinubu guda 10 a gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari
– Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, shine wani babbar jigon jam’iyyar All Progressives Congress (APC) a kasar Najeriya gaba daya
– Akwai magoya bayan Bola Tinubu a mulkin Shugaban kasa Muhammadu Buhari
– Jaridar NAIJ.com ta kawo sunayen guda 10 tsakanin masu goyon bayan Tinubu
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, wani babbar jigon jam’iyyar APC a Najeriya gaba daya
KU KARANTA KUMA: Dalilin mun hada kungiyar Addinin Musulunci – Shugaba
1. Farfesa Yemi Osinbajo
Wani mataimakin shugaban kasar Najeriya, yana tsakanin dan siyasar Bola Tinubu sama da shekaru 10. Ya baiwa a karkashin gwamnatin Tinubu a jihar Legas kamar Atoni Janar da Kwamishinan Shari’a.
Farfesa Yemi Osinbajo
2. Babatunde Fowler
Wani chairman Federal Inland Revenue Services (FIRS). Inda yake juhar Legas, shine Ciyaman Lagos state Internal Revenue Services (LIRS).
Williams Babatunde Fowler
3. Babafemi Ojudu
Wani mai ba taimako ga shugaban Najeriya kan harkokin siyasa. Shine tsohon Manajin Edita na jaridar The News. Shine Sanata a karkashin tsohon jam’iyyar Action Congress of Nigeria (ACN). Dan jihar Ekiti ne.
Sanata Babafemi Ojudu
4. Adeola Ipaye
Shine mai ba taimoko ga mataimakin shugaban kasar Najeriya. Ya baiwa a karkashin gwamnatin jihar Legas kimanin shekaru 10. Shine Kwamishinan Shari’a a karkashin tsohon gwamna Babatunde Raji Fashola.
Adeola Ipaye
5. Ben Akabueze
Shine mai ba shawara ga shugaban Najeriya kan shiryawar kasa. Yana ilimi sosai akan tattalin arziki. Ya baiwa a gwamnatin jihar Legas, kafin Shugaba Muhammadu Buhari ya amince da nadin shi.
Ben Akabueze
6. Babatunde Raji Fashola
Fashola ne Ministan wutar Lantarki da aiki da gidaje yanzu. Shine tsohon gwamnan jihar Legas daga 2007 zuwa 2015. Manyan lauya ne
Babatunde Raji Fashola
7. Lai Mohammed
Wani Ministan Labarai da Al’adu ne tsohon mai magana da yawun na jam’iyyar APC.
Lai Mohammed
8. Abike Dabiri-Erewa
Yar jihar Legas ne. Kafin nadin ta, yar majalisa ne a majalisar wakilai a Abuja. Tane mai ba taimoko ga shugaban kasa kan harkokin kasashen waje da yan Najeriya a kasashen waje.
Abike Dabiri-Erewa
9. Kayode Fayemi
Wani tsohon gwamnan jihar Ekiti ne Ministan Ma’adanai. Ya zama Dakta saboda ilimin shi a harkokin yaki.
Kayode Fayemi
10. Adejoke Orelope-Adefulire
Wata tsohuwar mataimakiyar gwamnan jihar Legas daga 2011 zuwa 2015. A yanzu, Tane, mai ba taimoko ga shugaban kasar Najeriya kan Sustainable Development Goals (SDGs).
Adejoke Orelope-Adefulire
The post Hotuna: Magoya bayan Bola Tinubu guda 10 a gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us