Ku gano abinda hukumar sojojin Najeriya yi da yan ta’addan Boko Haram (Hotuna)
– Hukumar sojojin Najeriya sun ci gaba da murkushe yan ta’addan Boko Haram sosai
– Kamar halin ta’addanci a Arewa Maso Gabashin Najeriya zata karshe a karshen bana
– Yan Najeriya suna da imani da gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari da kawo tsaro a jihohi dukka a kasar Najeriya
KU KARANTA KUMA:
Jaridar Rariya ta ruwaito cewa wanda, hukumar sojojin Nijeriya suke ci gaba da samu nasarori akan yan kungiyar Boko Haram. A bayyana wanda, runduna ta 29 na sojojin Nijeriya sun fatattaki yan Boko Haram daga garuruwan Abukarti, Baradili, Borgozo, Gaijaribul Abukar, kolomi, Marguba, Umarumi da kuma Yasori ta 1 da ta 2.
Wani saniya wanda yan kungiyar Boko Haram sun kashe
Kakakin rundunar sojin kasa Kanar Sani Kukasheka Usman ya ce wanda, sojoji sun kwato dumbin kayayyaki da makamai a hannun mayakan. Sanarwar ta ce an kuma samu matattun Shanu da suka mutu a sakamakon Bom da mayakan suka binne a kasa shanun suka bi,
A labari makamancin haka kuma, sojoji sun samu nasarar kwance wani Bom da aka binne a garin Yasori ta Daya.
Idan ba za ku manta ba, sojin kasa, sun kashe yan kungiyar Boko Haram guda 58 a Arewa Maso Gabas, inda sun kama makamai da bindigogi dabam dabam. A jiya, Laraba 23, ga watan Maris ne, jaridu rahoto wanda sojin sun kone sansanin yan ta’addan.
Wani sunan unguwa a Arewacin Najeriya
Wani bindiga mai dogo, na yan ta’addan Boko Haram
Ganguna guda biyu wanda sojin sun kama
The post Ku gano abinda hukumar sojojin Najeriya yi da yan ta’addan Boko Haram (Hotuna) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us