Sarkin Kano ya kai sallar jana’izar uwar gwamna jihar Kano (Hoto)
– Wani Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ne yana gaba kwata kwata inda an yi sallar jana’izar uwar gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje
– Gwamna Ganduje ya rasa uwar shi a ranar Juma’a 4, ga watan Maris
– Hajiya Fatima Umar Ganduje ta rasu a gidan gwamnati a Kano
Jaridar Daily Trust ta ruwaito wanda Hajiya Fatima ta mutu a gidan gwamnatin jihar Kano bayan mako guda daya wanda ta koma daga kasar Saudiyya na lura. Hajiya Fatima tana da yara shida da jikoki da yawa da babban jikoki da yawa.
KU KARANTA KUMA: Sarkin Kano da Dangote sun ziyarci gwamnan jihar Kano
Sarkin Kano Muhammadu Sanusi ta biyu inda ya kai sallar jana’izar uwar Gwamna Abdullahi Umar Ganduje. Akwai gwamnan da Janar Abdulrahman Dambazzau, wani Ministan Ciki da sauran manyan mutane a kasar Najeriya
Wani Sarkin Kano mai suna Muhammadu Sanusi ta biyu ne ya kai sallar jana’izar uwar gwamnan bayan Sallar Juma’a a karfe 3 da ranar, a kabarin Ganduje a garin gwamnan a gaba wani babbar Masallacin Juma’a a jiya Juma’a 4, ga watan Maris.
Wasu manyan mutane a sallar jana’izar, akwai Ministan Ciki mai suna Jnar Abdulrahman Dambazzau (mai murabus). Kuma, akwai ,Ministan Ruwa mai suna Sulaiman Hussaini Adamu. Sanna, akwai Ministan Karamin Jirgin Sama mai suna Sanata Hadi Sirika. Sannan kuma, akwai Ministan Shari’a da Atoni-Janar mai suna Abubakar Malami. Sannan kuma, akwai wani mataimakin gwamnan jihar Kano mai suna Farfesa Hafiz Abubakar.
The post Sarkin Kano ya kai sallar jana’izar uwar gwamna jihar Kano (Hoto) appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM.
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us