Kungiyoyin kwadago gaya ma Buhari ya koma farashin mai ko zasu fara yajin aiki har abada
– Kungiyoyin kwadago a kasar Najeriya a karkashin Nigeria Labour Congress (NLC) da Trade Union Congress (TUC) suke gaya ma Shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya koma farashin man fetur daga Naira 145 zyuwa ga Naira 87, da idan bai yi hakan, zasu shiga yajin aiki
– Wata kungiyoyi suke cewa wanda suke son gwamnatin tarayya ta binciki wadanda suka da hannu a cin hanci da rashawa akan tallafin man fetur
– Kungiyoyin kwadago kuma suke cewa wanda wani Karamin Ministan man fetur mai suna Dakta Ibe Kachikwu yake yi magana kamar Munafuki
Kungiyar Nigeria Labour Congress (NLC), kungiyar Trade Union Congress (TUC) da sauran kungiyoyi wadanda suke yaki akan hakkin bil adama sun ba Shugaba Muhammad Buhari wa’adin kwanaki uku da ya koma farashin man fetur litar guda daga Naira 145 zyuwa ga Naira. Sunce wanda idan Shugaba Buhari bai yi hakan, zasu shiga yajin aiki har abada
KU KARANTA KUMA: Wani mutum ba zai ci abinci saboda kara farashin man fetur
Idan ba za ku manta ba, a ranar Alhamis, 12 ga watan Mayu ne gwamnatin tarayya ta sanda da kara farashin man fetur litar guda daya.
Kungiyoyi sau biyu sun bayyana akan wurinsu a yau, Asabar, 14 ga watan Mayu bayan sun hadu na ganawa mai gaggawa. Sun kuma, sun zargi Shugaba Buhari wanda bai ci alkawrinshi ba. Domin shugaban kasan, ya sha alwashi a lokacin yakin neman zaben wanda idan ya zama shugaban kasa, ba zai cire tallafin mai fetur.
The post Kungiyoyin kwadago gaya ma Buhari ya koma farashin mai ko zasu fara yajin aiki har abada appeared first on Nigeria News today & Breaking news | Read on NAIJ.COM (Nigerian newspapers).
No comments:
Thanks for reading, please share this post and leave a comment. Your comment is important to us